Talk:Ja'afar Mahmud Adam

Latest comment: 1 year ago by 105.112.227.136 in topic ta'aziyya

ta'aziyya edit

Innalillahi wa Inna ilaihi raju'un. kamar yadda kowa ya sani Allah ya yiwa babban malamin mu, wato malam jafar Mahmud Adam rasuwa a ranar juma'a adaidai lokacin da yake limanci sallar asubah a masallacin sa dake unguwar dorayi, dake birnin kano.Muna fatan Allah ya jikan shi,ameen. — Preceding unsigned comment added by Ado Yusuf (talkcontribs) 13:34, 1 January 2020 (UTC)Reply

Hello. Please stop adding unsourced or poorly sourced content. This violates Wikipedia's policy on verifiability. George Custer's Sabre (talk) 14:07, 1 January 2020 (UTC)Reply

topic remembering 105.112.227.136 (talk) 22:45, 1 May 2023 (UTC)Reply

May aljannatul fiddausi be his final destination amen,
Allah uban giji yakawo sanadiyan tuna asirin wadda suka kashe mana malamai 2 malam jafar dakuma malam albany Zaria Allah yajikansu da rahama amen 105.112.227.136 (talk) 22:48, 1 May 2023 (UTC)Reply