GARIN HARBA DAM.

Harba dam gari ne da ke kiyawa LGA, jihar jigawan Nigeria. wannan gari akasarin mazaunan sa manoma ne masu noman gyada,ridi,gero, dawa wake da dai sauran su.
Allah ya albarkaci wannan gari da dadin zama dik da kasancewar sa karamin gari. 
Wannan sunan NASA kuma,wato harba,ba mu da cikakkiyar masaniya kan asalin sunan,amma dai "DAM" din da ake karawa wannan ya samo asalin ne domain inkiya,sabida akwai kauyuka da dama da suke fakewa da sunan harba, kasantuwar dattawan garin dattawan arziki masu son zaman lafiya, sai akewa garin lakabi da"HARBA DAM" kuma abin da ya sa aka zabi dan a matsayin inkiyar, saboda akwai dam na ruwa a farkon mashigar garin daga kudu.  By: Ado Yusuf harba

Evidence edit

Hello. Please stop adding unsourced or poorly sourced content. This violates Wikipedia's policy on verifiability. Thank you. George Custer's Sabre (talk) 14:09, 1 January 2020 (UTC)Reply